News

Ana sa ran jam'iyyar Social Democrat da ke mulki a Sweden za ta dauki matakin shiga kungiyar NATO, lamarin da ka iya kawo karshen rashin jituwar sojojin kasar.
Wa zai lashe ƙyautar takalmin zinare a matakin wanda ya fi cin ƙwallaye a Turai, bayan da za a kammala wasannin kakar nan a karshen mako.
Tsohon kyaftin, John Terry zai koma Chelsea a matakin kocin da za a ke tuntuba, wanda zai ja ragamar matasan kungiyar.